Categories
Uncategorized

AISHA BUHARI TA SOKI GWAMNATIN SHUGABA BUHARI

Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta ce shirin bayar da tallafi na gwamnati (SIP) da Uwargida Maryam Uwais, mai taimaka wa shugaban kasa a kan shirin tallafi, ke jagoranta, ya gaza a yankin arewa.Da take magana ranar Asabar yayin wani taro da aka yi a fadar shugaban kasa, Aisha Buhari ta ce an fada mata cewar kimanin mata 30,000 ne daga jihar Adamawa zasu ci moriyar shirin amma sai gashi hakan ta gaza yiwuwa.Da take magana a kan Uwargida Maryam, Aisha Buhari ta bayyana cewar an ba ta mukamin ne tun farko domin saka wa Kanawa a kan miliyoyin kuri’un da suka zazzaga wa mijinta a zaben shekarar 2015‘Yar asalin jihar Kano, Uwargida Maryam, mata ce ga tsohon alkalin alkalan Najeriya, Jastis Mohammed Lawal Uwais.“Biliyan N500 da gwamnati ta ware wa shirin SIP na daga cikin alkawuran da jam’iyyar APC tayi na ciyar da dalibai a makarantun firamare da bawa mutanen da talauci ya dama tallafin N5000 duk wata.“Mai taimaka wa miji na a kan shirin macece ‘ya asalin Kano, wacce na tabbata ya bata mukamin ne domin saka wa mutanen Kano a kan kuri’un da suka bashi a zaben shekarar 2015. Ban taba tambayar yadda ake amfani da kudin da gwamnati ta ware ba.“Na taba haduwa da daya daga cikin hadiman jagoran shirin SIP wanda ya yi min alkawarin cewar za a ke bawa mata 30,000 N10,000 kowanne wata, amma har yau ba a yi hakan ba kuma ban kara ji daga gare shi ba,” a cewar uwargidan ta shugaban kasa.“Ba zan yi magana mai tsawo ba don kar a ce ina sukar gwamnati ko na cika surutu amma ni na san alkawarin da muka daukar wa jama’a shine za ake bawa talakawa futik tallafin N5,000 kowanne wata amma sai gashi da na je Kano naga wani dattijo da ke sayar da kayayyaki da yace jarinsa bai fi 3,000 zuwa 4,000 ba.“Ban san a wanne wuri shirin ya yi tasiri ba amma dai a arewa, musamman a jihar Adamawa, shirin bayar da tallafin bai amfani jama’a ba. Karamar hukuma daya ce a cikin 22 ta ci moriyar shirin. Hatta a jihar Kano shirin bai tabuka komai saboda mata dake kananan sana’o’i basu samu tallafin komai ba,” a cewar Aisha Buhari.Rariya

Categories
Uncategorized

Waye Ya Fi Amfana Da Dage Zaben 2019? Atiku Ko Buhari

Adhoc Observers

Najeriya za ta gudanar da babban zabenta a ranar Asabar bayan dage zaben da aka yi lokacin wani taron manema labarai da shugaban hukumar ya jagoranta.Dage zaben kwatsam a dare daya ya bai wa ‘yan kasar mamaki kuma hakan ya kawo takura ga dubban ‘yan Najeriyar musamman wadanda suka sha doguwar tafiya domin kada kuri’arsu.Cibiyar masana’antu da kasuwanci ta Legas ta ce hakan ya jawo asarar dalar Amurka biliyan 1 da dubu dari biyar.Hukumar zaben kasar ta kawo dalilai da dama da suka yi sanadiyyar dage zaben wadanda suka hada da zargin makarkashiya da aka yi musamman ta bangaren jigilar kayyayakin zaben da kuma matsalar yanayi da ya hana jirgin sama tashi domin kai takardun zabe.Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriyar da kuma babbar jam’iyyar adawa ta PDP duk sun nuna rashin jin dadinsu dangane da dage zaben kuma jam’iyyun sun zargin junansu da kokarin tafka magudin zabe.

Akwai jam’iyyar da dage zaben zai fi zama alheri a gareta?

A sanarwar da aka fitar ranar dage zaben, jam’iyyar APC ta zargi PDP da kokarin dakushe kwarjinin dan takararta Muhammadu Buhari.A dayan bangaren jam’iyyar PDP wacce dan takararta shi ne Atiku Abubakar ta zargi cewa hukumar zaben ta jinkirta zaben ne domin bayar da dama domin tafka magudin zabe.Wata mai fashin baki a kan al’amuran yau da kullum Idayat Hassan da ke cibiyar dimokradiyya da ci gaba a Abuja ta bayyana cewa jinkirta zaben da mako guda ba zai yi wani tasiri wajen gudanar da magudin zabe.

President Muhammadu Buhari and Atiku Abubakar

Ta kwatanta dage zaben da aka yi a yanzu da kuma na 2015 a lokacin mulkin PDP inda suka dage zaben da kusan mako shida saboda zargin da suke yi na hare-haren Boko Haram a arewa maso gabashin kasar.Wancan dage zaben ta bayyana cewa ya zama alheri ga APC inda hakan ya jawo wa PDP bakin jini a matsayin jam’iyyar da ke neman mulki ko ta wane hali.Amma ta nuna cewa dagen zaben zai iya zama alheri ga APC ma a wannan lokaci saboda za a iya samun karancin fitowar mutane, amma za a iya samun fitowar mutane da dama a wuraren da tun asali ana samun tururuwar fitowar mutane a ranar zabe,Misali yankin arewa maso yamma da arewa maso gabas kuma nan ne Buhari ya fi yawan magoya baya.

Categories
Uncategorized

‘Yan Sanda Ke Tsaron Rumfar Zabe Ba Sojoji Ba>>INEC

Share

Hukumar zaben Najeriya INEC ta ce ‘yan sanda ne ke da hakkin kula da rumfunan zabe ba sojoji ba.Shugaban hukumar INEC ne Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyana haka a lokacin yake bayani kan shirin zabe da kuma amsa tambayoyi a ranar Alhamis.An tambayi shugaban INEC ne kan irin rawar da sojoji za su taka a ranar zabe, sai ya amsa da cewa tsarin da aka sani shi ne, ba hakkin sojoji ba ne kula da tsaro a rumfunan zabe, amma ya danganta da gayyatar da suka samu daga ‘yan sanda.Ya ce hukumar INEC na aiki ne da hukumar ‘yan sanda amma idan suna fuskantar wata barazana suna iya gayyato sauran jami’an tsaro da suka hada da sojoji domin su taimaka.”Sojoji na iya yin aikin da ya rataya a wuyan ‘yan sanda a wurin zabe idan har ‘yan sandan sun gayyace su.”“Ya danganta da barazanar da ta taso amma aikin tabbatar da tsaro a rumfunan zabe aikin ‘yan sanda ne,” in ji shugaban hukumar INEC.Wannan na zuwa ne bayan babban hafsan sojin kasa na Najeriya Janar Tukur Buratai, a ranar Laraba ya bayyana rawar da sojoji za su taka a ranar zabe.Yayin da yake gana wa da manyan jami’ai da kwamandojin sojin kasar, Janar Burutai ya yi umurni ga kwamandojinsa su dauki mataki na ba sani ba sabo kan duk wanda ya nemi dagula sha’anin zabe a kasar.Ya ce rundunar sojin kasar ta dauki mataki kan satar akwati da kayayyakin zabe da aka saba yi a zabukan baya.Tun da farko shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi gargadi ga barayin akwatin zabe inda ya umurci jami’an tsaron kasar daukar matakin ba sani ba sabo na rashin tausayi ga duk barawon akwatin zaben da suka kama.BBChausa.

Categories
Uncategorized

ATIKU: Abin da yasa nake kalubalantar nasarar da Buhari yayi

Dan takarar zaben shugaban kasa Atiku Abbakar wanda ya zo na biyu, ya bayyana dalilan sa na kalubalantar zaben da INEC ta ce Shugaba Muhammadu Buhari ne ya yi nasara.Atiku ya rasa kujerar ta shugaban kasa ne, bayan da Buhari ya ba shi tazarar kuri’u sama da miliyan uku.Tuni dai tun jiya INEC ta mika wa Shugaba Buhari da Mataimakin sa Yemi Osinbajo takardar shaidar cin zabe jiya Laraba.Sai dai kuma Atiku ya ce ba zai taya Buhari murna ba, kuma ya kira zaben da cewa fashi da sata ce karara aka yi wa jama’a, na abin da ra’ayin su ya zabar musu.A taron manema labarai da ya kira, Atiku ya buga misali da Akwa Ibom, ya ce tashinn farko akwai alamomin tambaya dangane da yadda aka samu raguwar wadanda suka yi zabe har zuwa kashi 62 bisa 100, duk kuwa da cewa wadanda suka yi rajista sun zarce wadanda suka yi a 2015.Ya ce irin wannan tuggun aka kitsa a jihohi kamar Ribas, Delta, Abia da Benuwai.Atiku ya yi mamakin yadda kashi 82 na wadanda suka yi rajista wai aka ce duk sun fito. Ya kara da cewa haka aka yi a yankuna da dama inda APC ta ke da magoya baya sosai.Ya yi mamakin duk da matsalar tsaro a cikin jihar, amma a ce an jefa kashi 82 bisa 100 na adadin kuri’un wadanda suka yanki rajista.Ya kara da cewa bai kuma yarda da sakamakon da ya nuna adadin kuri’un da PDP ta samu a Fadar Gwamnatin Tarayya, Kudu Maso Gabas da Kudu masu Kudu.“Ba wai ina magana don na yi takarar shugaban kasa ba. Ni ina magana ne a matsayi nan a dan Najeriya, saboda duk wanda ya yi nazarin zaben nan da idon basira zai fahimci cewa babu yadda za a yi ace APC ta samu yawan wadannan kuri’u.“A kan wasu dalilai da kuma wadannan da na bayyana ne na ke cewa ni Atiku Abubakar ban amince da sakamakon da INEC ta bayyana Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya yi nasara ba.”Ya yi kira ga magoya bayan sa su dau hakuri, domin ya na da yakinin cewa nasara a gare shi ta ke.Premiumtimeshausa.

Categories
Uncategorized

Install Snapchat App Free | Download Snapchat Apk Latest Version

Install Snapchat App Free:- One of the world’s largest multimedia messaging that is made free for you and so many others. For you to be on this page that means you want to download this application on your device.

As we said before, it is made for FREE for you to download or install this app on your device. My dear, it is made for but Android, iOS, and more. For those that have been looking for a way to install this application, this page is made for you all alone.

Do Not Miss Out On >>>>> Copy My Data App Install Free

Meanwhile, the reason that this page takes our time is to assist those that really want to install or to create a Snapchat account at any time of the day. We want to tell you that you have made a right choice to install Snapchat App.

Benefits Of Snapchat Application

My dear, you should know those things you as a user will get when installing this nice application.

We will not like to wast your nice amazing time. Let’s start masons some of the benefits of this app their are as follows.

Firstly, we want you to know that it is an software that will be used from any parts of the world.

Not only that you will be able to use the software to make friends from any parts of the globe.

It will help you to still close with friends and family at any time of the day.

You can install this application without giving anyone money to download or to start withing use of the apk.

As at this point, you will only be able to make use of the application with Android, iOS. You can not be able to make use of this app with a personal computer.

Guys with the application or software you can take a photo and make videos any time you want to share with your friends.

It also has storage where you can save things to check out your old moments with your friends and family.

If you have not had about Friendship Profiles. We want you to know that your friends will get to see all the moments you have with him or her.

Install Snapchat App Free

Now that you have seen some of the benefits of this software. The next thing is to show you how to download Snapchat App.

We want you to know that this page is made for you to are searching for a way to Install Snapchat App Free.

The steps are as follows.

  • Firstly, you have to visit Google Play Stores.
  • When CLICK on the link that we are about to provide on this page below.
  • As soon as you CLICK on the link it will take you to a page where you will install the application free.
  • Once you are on the page you will see an install button at the top right of the page.
  • When installing it will only take four minsters of your time. So when installing or downloading you can go and be doing another thing while it is installing.
  • As soon as it is done installing it will let you know that your application is done installing on your device.

THAT is how to get this nice software into your device without meeting anyone for help.

As you can see it is very easy and simple to get this amazing software to your Android or iOS.

How To Make Use Of The Software On Your Device

Our team finds out that most of those that are installing this application do not know how to make use of this software on their device.

That is the more reason we have to assemble this page to assist you and so many others.

All you must do is to follow the step that we are about to show you on this page as we go on this page.

My dear, for you to make use of this software you have to set up your profile first.

If you have not know about it than we want you to organizer your self to create your account.

We are going to show you all the steps to create your account on your Android and iOS without facing any issues.

Create Snapchat Account Free

At this stage, we are going to show you all the steps to create your profile without any issues.

Firstly, you have to visit or find Snapchat application on your device while you download this software.

Click on the application to start you account set up.

At that point, you will see a spice bar where you will type in your name, username, email address and some other thing and CLICK on sign up button.

As soon as you take those steps above your account will be created without any issues.

We are here to assist you if you face any problem or questions while creating or download this application on your device.

Categories
Uncategorized

Tinder App Download Free | Install Tinder Apk – Online Dating

Love is what we should be searching for. My dear, with Tinder App you can find anyone that you want to be with from any parts of the earth.

Categories
Uncategorized

Steps To Create Gmail Account Free | Sign Up New Gmail Account

We are here to show you guys all the Steps To Create Gmail Account Free or to Sign Up New Gmail Account. Our team finds out that over 20 million people are creating new accounts on a daily base.

Categories
Uncategorized

Service Reports App Install | Free Download Service Reports Apk

Service Reports App Install Free: For you to get accurate daily bases expenses. My dear, all you need is to install this software on your device to make use of it from any time of the day for free.

Categories
Uncategorized

Business Plan App Install | Free Download Business Plan Apk

Business Plan App Install Free: For you to be searching for an application that is made for biz. That means you want to grow your business through this software with your phone.

Categories
Uncategorized

Fast Notepad App Download | Free Install Fast Notepad Apk

Fast Notepad App Download Free: We made this application for you to install and make use of your device. You may not know that it is for you only to download on your phone or PC and other devices.